Wannan sabuwar hanyar kawo sauki a sadarwar zamani tana kunshe ne a wani mataki na gaba da zai ba wadanda...
Rahotanni daga jihar Kaduna a Najeriya na cewa wasu 'yan bindiga sun kashe akalla mutum 18 da kuma jikkata wasu...
Shugaban Najeriya, Muhammadu Buhari ya bayyana kaɗuwarsa kan rasuwar amininsa Malam Isma'ila Isa Funtua wanda ya rasu ranar Litinin. Shugaban...
Hukumar shirya jarrabawar shiga manyan makarantu ta kasa JAMB, ta fitar da dokokin da shugabanin manyan makarantu za su bi...
Rahotanni sunce wutar wacce zuwa yanzu ba'a san musabbabin tashinta ba ana zaton ta kone wasu muhimman bayanai na hukumar....
Yan Kasuwar yanzu haka na cigaba da jifar Jami'an tsaro a yanzu haka a Kasuwar ta saban gari. Yan Kasuwar...
'Yan bindiga sama da dari ne su ka kai hari a garuruwan Kerawa, Rago, Zariyawa da Marina da ke karamar...
Wasu masu garkuwa da mutane sun sace 'yar gidan ɗan Majalisar Dokokin Jihar Kano mai wakiltar Ƙaramar Hukumar Ɗambatta, Alhaji...
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari, ya yi wa Ministan harkokin wajen ƙasar Geoffrey Onyeama addu'ar samun sauƙi, bayan ya kamu da...
Al'ummar Jibia da ke jihar Katsina a arewacin Najeriya sun koka dangane da wani shinge da jami`an hukumar kwastan suka...