Bayanan baya-bayan nan daga jihar na nuna cewa akalla mutum 21 ne aka tabbatar da mutuwarsu sakamakon harin 'yan fashin...
Shugaban majalisar dattawan Najeriya Ahmad Lawan ya ce za a shawo kan rikicin jam'iyyar ne kawai idan aka yi biyayya...
Kwamitin duba wata na Fadar Sarkin Musulmi Alhaji Muhammad Sa'ad Abubakar III ya ce watan Shawwal ya cika kwana 30...
Ma'aikatar wajen Ghana ta soma bincike kan rusa wani gina da ke ofishin jakdancin Najeriya da ke Accra, babban birnin...
Hukumar Lafiya ta Duniya, WHO, ta yi gargadi kan rashin shugabanci a yayin da ake tsaka da annobar korona. "Duniya...
Brazil ta zama kasa ta biyu bayan Amurka da fiye da mutum 50,000 suka mutu a sanadiyyar annobar korona, kuma...
Dalilin da yasa muka ga dacewar gina Ruga ta zamani da ta lakume makudan kudi – Jibrilla Muhammad.Manajan daraktan hukumar...
Wasu sojojin da ke bore a Somaliya sun tare babban titin da ke kusa da fadar shugaban kasar, a wani...
Aisha Zahradden Isah mace ce wadda ke gudanar da sana'ar kunshi yau shekara 10.Haka zalika ta kuma bayyana cewa ta...
Kungiyar Malaman Makarantun Islamiyya ta Nigeria reshen Jihar ta bukaci Gwamnatin Tarayya ta data kawo karshen zubar da jini da...