Wani soja da ya sha barasa ya yi mankas, ya buɗe wa wasu fasinjoji wuta a kan hanya a Jamhuriyyar...
Akalla mutum tara suka mutu a Indiya bayan sun sha man wanke hannu wanda ake kira sanitiza mai ɗauke da...
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari a karon farko ya nuna cewa lalle akwai buƙatar ganin dakarun kasar sun ƙara tashi haiƙan...
Kananan yara a nan kano sun nuna damuwarsu bisa soke hawan sallah da kuma kai ziyara guraren wasanni. Yaran dai...
A hudabar sa ta idin babbar sallah Limamin Masallacin idi na sabuwar Jami'ar Bayero dake nan Kano Farfesa Auwal Abubakar...
Wannan shafi na kawo muku bayanai kai tsaye dangane da irin wainar da ake toyawa a fadin duniya musamman batutuwan...
Shugaban Hukumar Lafiya Ta Duniya ya bayyana cewa ya zama dole ga ƙasashen duniya su koyi rayuwa da cutar korona....
An kai wa birnin Maiduguri da ke arewa maso gabashin tarayyar Najeriya hare-hare inda aka tayar da abubuwa masu fashewa...
Allahu Akbar, Allahu Akbar, La'ilaha'illlah. Allahu Akbar, Allahu Akbar, walillahil Hamd. Allahu kabeera,Wal hamdulillahi kasira, wa Subhanallahi Bukhratan wa'asyyla. Alhamdulillahi...
Masallacin sheikh Haruna r Rasheed dake Rijiyar Lemo layin Baure za'a gabatar da sallar idi da misalin 8:40 na safe....