Gwamnan jihar Kano da ke arewacin Najeriya, Abdullahi Umar Ganduje,ya musanta rahoton gwamnatin tarayyar kasar da ya gano cewa cutarkorona...
Wani farfesa Kuma likita a asibitin Aminu Kano Dr Muktar Gadanya ya ce sakamakon mace macen da akayi a kwanakin...
Hukumar shirya jarabawar shiga manyan Makarantu ta kasa Jamb ta ce maki 160 shi ne ta amince dalibai su nemi...
sauye-sauyeShugaba Trump na Amurka ya rattaba hannu kan dokar yi wa hukumar'yan sandan kasar wasu sauye-sauye.Gyaran fuskar zai hada da...
Kungiyoyi da dama ne suka fatsama kan tituna a birnin Katsina da kearewacin Najeriya ranar Talata da safe inda suka...
Hukumar Haramain ta fitar da wannan sanarwa ne a shafinta na Twittera ranar Talata, sai dai ta ce sanarwar ba...
Hukumar Hisbah tayi Zama Na Musamman da Hukumar Tace Fina~finai da Shugabancin masu gidajen kallon wasan kollo na jihar ta...
. A Ranar juma'ar data gabata ne Gwamnatin jihar Kano ta sahalewa masu Gidajen kallo su cigaba da gudanar da...
Tauraruwar fina-finan Hausa Surayya Aminu wacce aka fi sani daRayya a cikin shirin talabijin na Kwana Casa'in na tashar Arewa24...
Gwamnatin Kaduna ta bayar da umurnin janye dukkanin shingayen da aka datse kofofin shiga jihar tare da ba jami'an tsaro...