A jiya Juma’a ne aka bude sabon Restaurant Mai suna Dee Royale
Dee Royale na Nan a TAT Plaza,plot C 16 Northwest University Road Kano.
Akwai Abinci kala-kala a Dee a Royal Restaurant kada kabari a baka labari.
Ana bude Dee Royale da Misalin karfe 7:00 na safe,sannan ana rufewa da Misalin karfe 10:30 na dare.
Dee Royal gidan Abinci dai -dai da zabinku.