May 5, 2024

Bustan Daily

Trusted Source for Online News Publishing

Muna gabatar mu da Sabon Gidan abinci dai-dai da zamani mai suna Dee Royale shi ne zabinku domin biki ko suna walima kada ku bari a baku labari

1 min read

A jiya Juma’a ne aka bude sabon Restaurant Mai suna Dee Royale

Dee Royale na Nan a TAT Plaza,plot C 16 Northwest University Road Kano.

Akwai Abinci kala-kala a Dee a Royal Restaurant kada kabari a baka labari.

Ana bude Dee Royale da Misalin karfe 7:00 na safe,sannan ana rufewa da Misalin karfe 10:30 na dare.

Dee Royal gidan Abinci dai -dai da zabinku.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *