May 21, 2024

Bustan Daily

Trusted Source for Online News Publishing

Matashi ya rasa ransa sanadiyar duka da ake zargin Soja yayi masa a Kano

1 min read

Al’amarin ya faru ne bayan da jami’in sojan da ya samu sabanin fahimta da matashin wanda yake aiki a asibitin Sojoji dake karamar hukumar Fagge.

Rahotanni sun ce wannan ne karo na 4 da makamancin hakan ke faruwa tsakanin sojojin da ma’aikatan asibitin.

An Dade dai ana samun sabani tsakanin likitoci da Ma’aikatan lafiya a Jihar Kano.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *