May 18, 2024

Bustan Daily

Trusted Source for Online News Publishing

Kungiyar Daliban Jihar Jigawa ta karrama Dan jaridan Bilal Nasidi

1 min read

Kungiyar Daliban Jihar Jigawa ta karrama Bilal Nasidi Muazu na freedom Radio.

Shugaban kungiyar Salisu Ahmad Babura ya ce Bilal Nasidi Muazu ya chanchanci karramawar duba da irin taimakon al’umma da ya ke yi a Jihar Kano dama Nigeria.

to

Kwamared Salisu Ahmad ya ce freedom Radio tana alfahari da Bilal Nasidi inda yayi fatan cigaba da taimakon al’umma.


A nasa jawabin Dakta Ado Abdul ya ce aikin jarida aiki ne da ya fitowa da Al’umma gaskiyar abinda ya ke faruwa a ko wani dake fadin duniya,inda bukaci Yan jarida dasu zama masu yada labarai na gaskiya.

Da ya ke Mai da jawabi Bilal Nasidi Muazu Wanda abokin aikin sa dake freedom radio Jigawa ya bayyana godiyar ga Allah tare tabbatar da cewa zasu cigaba da bayyanawa al’umma gaskiyar labarai kafin ya dashi.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *