May 21, 2024

Bustan Daily

Trusted Source for Online News Publishing

Masu garkuwa sun ce mutune 40 masu sallar Tahajjud a jibia

1 min read

Rahotanni daga katsina na nuni da cewa masu garkuwa da Mutane sun sace masallata a yayin da suke gudanar da sallar Tahajjud a wani masallaci dake jibiya.

Maharan dauke da manyan bundugu sun kutsa masallacin da misalin karfe 2:00 kamar yadda isah Ibrahim ya shaidawa jaridar Bustandaily.
Kawo yanzu dai gwamnatin Jihar katsina bata ce komai ba game da labarin

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *