April 28, 2024

Bustan Daily

Trusted Source for Online News Publishing

An nemi na boye labarin cin hanci a ladan miliyan daya-Matashin Dan jarida

1 min read
An nemi na boye labarin cin hanci a ladan miliyan daya-Matashin Dan jarida

Wani dan siyasa a Kano yayi kokarin baiwa wani dan jarida Naira miliyan daya,domin boye zargin da ake masa na karkatar da kudade.

Hakan ne ya sanya Dan siyasar amfani da rigar siyasa tare da hadakai da rundunar yan sanda domin kama wannan dan jarida.

Cikin zargin akwai kudade da filaye da kayan abinci ba Corona da wasu kadarorin gwamnati.

Ku biyo mu a nan gaba domin jin cikekken yadda zata kaya.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *