May 28, 2024

Bustan Daily

Trusted Source for Online News Publishing

Tinubu ya baiwa Makami a Gwamnatinsa

1 min read

Naɗin na Umar Ganduje ya biyo bayan dakatarwa da Tinubu ya yiwa shugaban hukumar ta kula da samar da lantarki ga yankunan karkara, Ahmad Salihijo, tare da wasu daraktocin hukumar uku, har sai baba ta gani.

A yanzu dai Abba Aliyu shi ne sabon shugaban hukumar, sai daraktoci uku da suka haɗa da: Ayoade Gboyega da Umar Abdullahi Umar (Abba Ganduje) da Doris Uboh da kuma Olufemi Akinyelure, duka suma za su kama aiki ne ba tare da ɓata lokaci ba.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *