July 16, 2024

Bustan Daily

Trusted Source for Online News Publishing

Karin bayani kan bashin kudi mara ruwa na bakin kasa na CBN.

1 min read

A watan oktoban shekarar nan ne bakin na CBN zai fara bada rancen wanda ya kasance babu ruwa a cikin sa.

Domin karin bayani game da yadda za’a bada rancen al’umma zaku iya ziyartar daya daga cikin bankunan da aka amince a bada tallafin.
Bankunan sune Jaizbank sai kuma stealing Bank.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *