July 12, 2024

Bustan Daily

Trusted Source for Online News Publishing

Hanya Mafi Sauki domin karbar bashi Mara Ruwa daga CBN

1 min read

Babban bankin kasa na CBN ya ware kudade masu yawa domin bawa kanana da matsakaitan ‘yan kasuwa jari,a sakamakon musulmai basa karbar bashi Wanda yake da ruwa hadi da bullar annobar Covid 19.

Malaman addini sun dade suna fadi tashi wajen ganin bankin ya samar da bashin mara ruwa ga al’umma.

CBN a yanzu ta ce duk wani musulmi da yake sannan kabar wannan kudi,to dama ta zoma masa.

Hanyoyin da za’a bi sune kamar haka-ta hanyar bankin musulinci na jaizbank ko bankin stealing.

Dole ne mutum ya bude bakin jaiz ko bankin stealing.

Na biyu dole ne sai sunanka yayi dai dai da sunan da yake ajikin BVN dinka.

Wadannan sune abubuwan da ake so a mallaka kafin shiga cikin tsarin.

Domin karin bayani ku ziyarci daya daga cikin bankunan da aka fada a baya domin Karin bayani.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *