May 3, 2024

Bustan Daily

Trusted Source for Online News Publishing

Tsagin Asuu dake Jami’ar Bayero Kano ta ce zasu koma cigaba da karatu 18 ga watan nan

1 min read

Kungiyar Asuu dake Jami’ar Bayero ta ce duk da cewa ministan ilimi ya nuna cewa akwai yuhuwar sake rufe Makarantun,amma jami’ar ta ce dalibai zasu koma a Ranar 18 ga watan Janairun 2021.

A zantawar da jaridar bustandaily tayi da shugaban Asuu reshen jami’ar ya ce za su yi iya kokarinsa domin daukar matan kariya daga annobar covid 19 din.

Sai kuma shugaban ya ce matukar gwamnatin Tarayyar Nigeria Bata cika ragowar alkawaran data dauka to ko shakka babu,kungiyar zata kuma tsinduma Yajin aiki a Ranar 10 ga watan February.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *