May 16, 2024

Bustan Daily

Trusted Source for Online News Publishing

Dole ne dalibai su koma Makaranta gobe Litinin -Kano

1 min read

Kwamishinan ilimin na Jihar kano Sunusi Saidu ya karyata labarin da ake yadawa cewa an fasa komawa Makaranta gobe Litinin.

Kwamishinan ya ce Makarantun kwana zasu koma a yau Lahadi 17 ga wata yayin da makarantun jeka ka dawo su kuma a Ranar Litinin 18 ga wata.

Yayi Kira ga iyaye su kaucewa amfani da kafafan sada zumunci dake yada labarin karya.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *