May 14, 2024

Bustan Daily

Trusted Source for Online News Publishing

Gasar premier ta kasar Ingila Manchester City tayi wasan Kura da Arsenal a daren Laraba

1 min read

Manchester City 3-0 Arsenal
An tashi wasan Arsenal.
Kuma Gunners tana mataki na tara a teburi ita kuwa City tana nan ta
biyunta biye da Liverpool ta daya da tazarar maki 25.
Ranar Lajadi Liverpool za ta ziyarci Everton.
Liverpool za ta ci gaba da jiran ranar da za ta dauki kofin Premier na
bana kuma na farko tun bayan shekara 30.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *