June 13, 2024

Bustan Daily

Trusted Source for Online News Publishing

Dabbobin layya sun yi tsada a Kano

1 min read

Rahotanni daga sassan Najeriya sun nuna cewa dabbobi sun yi
matukar tsada a daidai lokacin da Musulmi ke son saya don su yi layya.
Wakilin BBC a Kano Khalifa Shehu Dokaji, wanda ya ziyarci kara, ya
ambato masaya suna kokawa game da tsadar dabbobin.
Ya rawaito cewa farashin raguna ya kama daga N50,000 sama.
A bangaren shanu, akwai wadanda farashinsu ya kai N800, 000, yayin
da ake sayar da rakuma har 360, 000 zuwa sama.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *