June 23, 2024

Bustan Daily

Trusted Source for Online News Publishing

Gwamnan jihar Jigawa ya ce abubuwa biyu ne ke ci masa tuwo a

1 min read

ƙwarya a jihar Jigawa.
Muhammad Badaru ya bayyana hakan ne a cikin shirin A Faɗa A Cika
na BBC Hausa wanda ke da haɗin gwiwa da Gidauniyar MacArthur.
Muhammad Badaru Abubakar shi ne gwamnan jihar Jigawa na uku
bayan komawar Najeriya bisa tafarkin mulkin demokradiyya a
shekara ta 1999.
Ya ce akwai wasu matsaloli guda biyu da suka fi ci masa tuwo a
kwarya a harkar tafiyar da mulkin jihar.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *