July 16, 2024

Bustan Daily

Trusted Source for Online News Publishing

Kwamandan Hisba karamar hukumar Fagge ya siyar da jariri

1 min read

Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta ce,tuni ta fara bincike kan, kwamandan Hisbah na karamar hukumar Fagge da wasu mutane hudu da ake zargi da siyar da wani jariri.

Dan Hisbar,wanda ana ake zirgi da siyar da jaririn zai gurfana gaban kotu domin girbar abinda suka shuka.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *