May 12, 2024

Bustan Daily

Trusted Source for Online News Publishing

Kwalejin Aminu Dabo na gaba-gaba wajan horos da daliban lafiya a fannoni masu yawa

1 min read
Kwalejin Aminu Dabo na gaba-gaba wajan horos da daliban lafiya a fannoni masu yawa

Kwalejin Aminu Dabo dake nan Kano makaranta ce data shahara wajan yaye dalibai masu hazaka a fannoni da dama.

Kwalejin Aminu Dabo ya sha lashe kyaututtuka a daga matakin jiha zuwa matakin kasa baki daya.

Ku sanya yayanku domin samun ingantattun ma’aikan lafiya masu hazaka.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *