May 13, 2024

Bustan Daily

Trusted Source for Online News Publishing

Wasu matasa sun cimmawa wani Babur da ake zargin na masu kwachan waya ne a unguwar Gadan kaya

1 min read

Mashin wasu da ake zargin Barayin waya ne yake ci da wuta a unguwar Gadon Kaya,
Masu adaidaita sahun sun farwa fasinjan da suka dakko, tare da neman ya basu wayarsa harma suka shiga caka masa wuka, hakan ya ja hankalin Jama’a suka farmusu.
Sai ku biyo mu a domin Jin yadda ta kasance

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *